4 Disamba 2020 - 17:13
Macron Babbar Matsala Ce Ga Faransa, Inji Erdogan

Shugaban kasar Turkiyya, Recep Tayyip Erdogan, ya bayyana shugaba Emanuel Macron da babbar matsala ga kasar Faransa.

ABNA24 : Mista Erdogan, ya yi fatan ganin faransawa sun gaggauta kawo karshen lokacin shugaba Macron.

Wannan dai ya kara nuno yadda dangantaka ke kara tsami tsakanin kasashen biyu kan batutuwa da dama.

342/